About Us

Game da Sharfadi Technology

Ku sauƙaƙa ayyukanku ta hanyar amfani da fasahar zamani

Mun ƙware a fannonin kimiyya da fasaha domin baku ƙwarin gwiwa wajen tafiya daidai da zamani, hakan zai sanya ku ci ribar romon da ke tattare da rungumar ci gaban da duniya ke kai a yanzu.

  • Ƙirƙirar shafukan intanet
  • Samar da manhajojin waya
  • Samar da manhajojin Kwamfiyuta
  • Samar da gidan rediyon intanet
  • Horarwa kan amfani da kafafen sada zumunta
  • Koyar da dabarun kasuwanci ta intanet
  • Bada shawarwari kan fasahar zamani
  • Tallata haja a kafafen sada zumunta

A wannan ƙarnin da muke ciki lokaci ne da zaku yi amfani da damarku wajen bunƙasa kasuwancinku ta hanyar sabbin dabarun fasahar zamani, yi kasuwanci ta hanyar intanet domin samun ƙarin abokan hulɗa cikin sauƙi.

Shekaru 10

Cikin ƙwarewa a fagen amfani da intanet

Game da Sharfadi Technology

Biyan buƙatarkushi ne alfaharinmu

Mun ƙware wajen samar da shafukan intanet da manhajojin wayar hannu, muna da tsarin bayar da horo kan kafafen sadarwa da sana’o’i ta intanet.

Muna da abokan hulɗa a ciki da wajen Najeriya.

Web Design 92%
App Development 82%
Online Promotion 90%
Technology Solution 80%

40

Ayyukan da muka kammala

70

Abokan kasuwanci

35

Shafukan intanet da manhajoji

100%

Amincewar abokan hulɗa

Sharfadi Technology Blog

Karanta sabbin abubuwan da muka wallafa