

Basheer Sharfadi
CEO, Sharfadi Technology
Zamu baka gudunmuwa wajen nusar da kai hanyoyin da zaka bi domin cin gajiyar kimiyya da fasaha a kasuwancinka.
Tun shekarar 2013 mu ke aikin wayar da kan al'umma cikin harshen Hausa kan hanyoyin da ake amfani da kafafen sadarwa, da dabarun sarrafa na'ura mai ƙwaƙwalwa.
